Sadiya Marshall Ta Kunyata, Ta Janye Kalamanta Kan Layla da Ta Bar Hannun DSS
M. Malumfashi ya shafe shekaru ya na kawo labaran Hausa musamman na siyasa, addini, tarihi, wasanni da alada. Abuja - A wani bidiyo da yake yawo a dandalin Facebook, Sadiya Marshall ta nuna tayi kuskure da ta saki bakinta kwanaki.